Rawar
da Muke Takawa
Abin da Muke Yi A Securities and Exchange Commission, manufarmu ita ce bunƙasa kasuwar jari da tsara ƙa’idojinta domin ta kasance mai kuzari, adalci, bayyana gaskiya da inganci, kuma ta bayar da gudummawa ga ci gaban tattalin arzikin ƙasa.
