Fahimtar Bankunan Zamba ko Tsarin Ponzi ko Zamba Mai Siffar Dala An wallafa: November 13, 2023

Bankunan Zamba / tsarin Ponzi ko zamba mai siffar dala zambar saka jari ce da “masu gudanar da zuba jari” marasa rajista kuma masu damfara ke aikatawa, waɗanda ke karɓar kuɗi daga jama’a ba bisa ƙa’ida ba. Manufarsu ɗaya ita ce su damfari jama’a su kwashe kuɗin da suka yi wahala suka samu! Suna ruɗin mutane da ƙimar riba da sakamakon zuba jari marasa yiwuwa, su sa su yi imanin dama ce ta samun kuɗi cikin sauri. Daga baya ba sa iya biyan ribar da suka yi alkawari, sai su ɓace da kuɗin. Wani lokaci sukan sake fara aiki da wasu sunaye a wani wuri.

Kalli gajeren bidiyo kan Bankunan Zamba ko tsarin Ponzi ko Zamba Mai Siffar Dala

  1. Koma Babban Shafi
  2. /
  3. Aikin da Aka Ɗora Mana
  4. /
  5. Ci gaba
  6. /
  7. Ilimin Masu zuba jari
  8. /
  9. Kariya ga Masu zuba jari
  10. /
  11. Fahimtar Bankunan Zamba ko Tsarin Ponzi ko Zamba Mai Siffar Dala