Fayyacewa kan Haramcin Ba da Kyaututtuka a Babban Taron Shekara-shekara da Babban Taro na Musamman (AGMS/EGMS) An wallafa: March 26, 2020

03 ga Maris 2020

Securities and Exchange Commission na son yin ƙarin bayani kan yadda ake aiwatar da Ƙa’ida ta 602 (4) na Dokoki da Ƙa’idojinta.

Ƙa’ida ta 602(4) ta ce ‘’kamfanonin da jama’a ke iya zuba jari a cikinsu ba za su rarraba kyaututtuka ga masu hannun jari, masu sa ido da duk wani mutum dabam ba a Babban Taron Shekara-shekara ko Babban Taro na Musamman’’

Hukumar na ganin ya dace a fayyace cewa ba a ɗaukar ‘’ƙananan kayan sha da ci’’ a matsayin ‘’kyaututtuka’’.

Sa hannu

Hukumar Gudanarwa

  1. Koma Babban Shafi
  2. /
  3. Ga Masu zuba jari
  4. /
  5. Ci Gaba da Bibiyar Takardun Sanarwa
  6. /
  7. Fayyacewa kan Haramcin Ba da Kyaututtuka a Babban Taron Shekara-shekara da Babban Taro na Musamman (AGMS/EGMS)